Vegetables couscous with stir fried spinach

#Kadunastate,it's so delicious
Vegetables couscous with stir fried spinach
#Kadunastate,it's so delicious
Steps
- 1
Da farko za'a yanka carrot,cabbage,da albasa ajiye agefe,sai ayi steam na pears da karas(saboda su danyi laushi)
- 2
Sai a dora ruwa a wuta daidai yadda couscous din bazai cab'e ba.
- 3
Idan ruwan ya tafasa,sai a zuba cous-cous din,hadi da carrot,peas da cabbage.. then lower d heat to allow the couscous & veggies to steam like for 10mnts.
- 4
For the spinach sauce
za'a tafasa nama gami da Maggi da albasa.
sai a yayyanka alayyofo,da albasa,tomato,green pepper and red pepper.
Sannan a sanya mangyada a wuta idan yayi zafi,sai zuba nama,alayyofon dasu kayan miyar hadi da maggi & spices a soya sama-sama kada acika wuta.da yayi a sauke a zuba a couscous din aci.Enjoy.
- 5
Idan aka yanka alayyafon a zuba ruwan dumi da gishiri kadan
Kalar ganyen bazai bace ba,kuma idan akwai kananan kwari ajikin ganyen zai fiddasu.
sai a kuma daurayewa(rinse it again) sannan a zuba.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Maeli -

Poha Kheer or Chirer Amrita Bhog
Kumkum Chatterjee
-

Maeli -

Loaded Chicken and Potatoes#mycookbook
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

Easy Strawberry Cheesecake Trifle
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Derek Reese
-

Yellow/Turmeric Rice in Rice Cooker
Pawon Indo Bule
-

Spicy Viazi Karai #festiveregionalcontest #Mombasa
Baraka M Glory
-

Madeleine Nsumbu
-

Aromatastic ❤
-

Aromatastic ❤
-

Beans and yam porridge with cucumber
Judith Okpe Abj Moms.78
-

Abjm belle affairs
-

Khadija MBello
-

Ummu Rufaidah
-

Ummu Rufaidah
-

jyc





Comments