Yam ball by s@lma ful@rny
Steps
- 1
Zaki fere doya ki wanke ki tafasa d salt kadan, idan ta dahu ki barta ta huce..
- 2
Zaki jajjaga attaruhu d albasa, a turmi sai ki xuba doyan a turmi, kisa maggi Cury ki daka sama sama, idan komai y hade jikinsa sai ki ringa mul mulawa kmar ball hr ki gama...
- 3
Zaki kada kwai ki ajiye gefe, sai ki daura man gyada a pan ki kunna wuta kisa albasa idan ta soyu sai ki ringa tsoma yam balls din cikin kwai kina sawa a ruwan mai idan y soyu sai ki juya daya side din idan yayi sai ki tsame...
- 4
Zaki cishi d tea ko a jollop
- 5
@ful@rny"ss kitchen...
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Foram C. Virani
-

Heena Jani
-

Monika Jain
-

Heenaba jadeja
-

Prachi Phadke Puranik
-

Beena Radia
-

Cluelesskitty
-

Amelia E :)
-

One pot zucchini mushroom pasta
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mark Brummett
-

Moi moi mai alayyahu by s@lma ful@rny
Salma's_delicacies.
-

ummusabeer
-

Chapparada awarekayi palya(flat beans palya)
Harshitha Gurukumar
-

Priyanka Byadwal
-

leemerhhskitchen
-

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
-

sarbjit@w -

Neha lalit -

Meat stew #festive season contest@kakamega
Chess Kitinda
-

Shahi paneer without onion and garlic
Deepti Kulshrestha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6354425













Comments