Marble Cupcakes recipe 1

Ummukulsum Mustapha Ahmad
Ummukulsum Mustapha Ahmad @cook_14065812
Kano State

#kanostate I love cake soo much

Marble Cupcakes recipe 1

#kanostate I love cake soo much

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

40mins
  1. 1 1/2 cupflour
  2. 1 cupsugar
  3. 1 cupbutter
  4. 1/2 cupwarm milk
  5. 1 tspbaking powder
  6. 1/2 tspbaking soda
  7. 4eggs
  8. 1 tbsplemon juice or vinegar
  9. 1 tspvanilla flavour
  10. Browning

Cooking Instructions

40mins
  1. 1

    Da farko zaki hade dry ingredients naki guri 1 ki juya sosai, saiki sa rariya ki tankade ki ajiye aside.

  2. 2

    Saiki zuba butter da sugar ki guri daya kita juyawa har yazama creamy saiki fasa kwai akan butter ki juya sosai.

  3. 3

    Daga nan saiki zuba madara ki cigaba da juya saiki sa flavour shima saiki juya.

  4. 4

    Daga nan kuma saiki sa dry ingredients naki da kadan-kadan kina juyawa har flour dinki ta shige gaba 1, saiki zuba lemon juice dinki ko vinegar ki juya sosai ki ajiye aside.

  5. 5

    Saiki preheating din oven dinki for some mins idan tayi zafi saiki sata at low heat dan karta kona miki cake.

  6. 6

    Saiki zuba browing dinki acikin batter din ki juya ahankali kar ya hade gaba 1saiki sa paper cup din acikin baking tray dinki.

  7. 7

    Saiki sa a oven ki gasa yayi minti 20-30 idan yayi saiki cire daga oven yasha iska shikenan.

  8. 8

    Marble cupcakes is ready to enjoyed.

  9. 9

    I love cake soo much is my besty😘😘😘

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummukulsum Mustapha Ahmad
on
Kano State

Comments

Similar Recipes