Awara by s@lma ful@rny
Steps
- 1
Zaki samu wajen soya ki tsince datti ki wanke ki jikashi kmar 1 hour ko 2 sai kikai markade idan an kawo sai tace d abin tatar koko sai ki xuba ruwan wajen cikin tukunya ki kunna wuta ki barshi yaita dahuwa kmar 30 minutes sai ki xuba jajjagaggen attaruhu d albasa sai ki xuba ruwan tsami ko dan tsami xaki ga ya duddunkule saki bude abin tatar koko ki xuba awaran ki daure bakin sa ki daura dutse ko ki rataye har ruwan y tsane xaki ga ta hade jikinta sosai...
- 2
Zaki barshi y huce sai ki yayyanka...
- 3
Zaki zuba awaran a bowl kisa maggi d curry d salt kadan ki xuba ruwa ki barshi kmar 30 minutes...
- 4
Zaki xuba mai a pan idan yayi zafi ki ringa tsuma awaran a cikin ruwan kwai kina soyawa
- 5
@ful@rny"ss kitchen
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Rekha Bapodra
-

Maharashtrian Green Chilli Thecha
Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hari Mirch Paneer Gravy / Tasty Paneer Green Chili in 15 Minutes
Navnita Jaiswal
-

Shital Jataniya
-

Rendang Sapi (Sumatran Beef Rendang)
Emperor Nasi Goreng
-

Chicken Tinola (Filipino Tinolang Manok)
Emperor Nasi Goreng
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Amierah S-Man
-

Rahab
-

Ameerah jalo -

Aysharh -

Ameerah jalo -

Farfesun kifi by s@lma ful@rny..
Salma's_delicacies.
-

Onion Banana's #festiveseasoncontest kakamega
Jacky Saiti
-

Raghini Phad
-

husaina mohamed













Comments