Tuwon shinkafa miyar yakuwa da alayyaho
Steps
- 1
Kiyi jajjagen attarugu,albasa,tattasa,garlic,sanan a yanka albasa da ban
- 2
A sulala naman da albasa idan ya sulalu a zuba mai a sa kayan miyan a soyasu dashi asa onga da curry ko kayan kamshi
- 3
A tsaida ruwan miya a bare maggi a sa a rufe naman ya nuna
- 4
Idan ya tafasa na Dan lokaci sai a wanke yakawon da allayyaho daman an yankasu a wanke da gishir saboda bacteria sai a zuba a miyan a rufe
- 5
Kafin ya Dan tafasa a dama gyada markadadaddiyan meh kyau sai a zuba a juya a rufe idan yayi za'aga ya kama jikknsa
Similar Recipes
More Recipes
-

Kulsoom Bukhari
-

Amrita Chakroborty
-

A Medley Of Independence Day Colors --- Tri-Color Pilaf
Bina Samir Telivala
-

Joyce and Felix -

Ifeoma Obianagha
-

mary jane
-

Dave Vishakha
-

Dave Vishakha
-

Fish Curry – Chatpati Masala Gravy 🐟🌶️
Khanfaiziya5 -

Tricolour Idli With Dual Chutney
Alka Bhandari
-

Ashlee
-

Crockpot 2 Step BBQ Chicken legs
Phillip Dietz
-

Seasoned and cheesy smashed potatoes
jason williams
-

Teresa Adams -

Onion Banana's #festiveseasoncontest kakamega
Jacky Saiti
-

Raghini Phad
-

husaina mohamed
-

Aysharh -

Mary Nganga
-

Mango-banana Smoothie #festive contest @kakamega
Chess Kitinda
-

Dan
-

Amisha Chheda
-

Esther Orims







Comments