Tuwon semo d miya kubewa danya by s@lma ful@rny.
Steps
- 1
Zaki daura tukunya a wuta kisa ruwa kisa mai kadan ki barshi y tasafa sai rage wuta ki ringa xuba semo dinki kina tukawa har sai y tuku kuma yayi taurin d kike so sai ki rufe ki kara wutan dai dai yadda bxai kone ba...ki barshi kmar 10 minutes sai ki samu leda ki ringa xubawa kina kullewa har ki gama....
- 2
Xaki wanke kubewa ki gurxata ko ki kirbata yadda kike so dai
- 3
Ki jajjaga attaruhu d albasa d garlic...ki daka daddawa
- 4
Zaki xuba manja a tukunya kisa albasa idan ta soyu sai ki xuba kayan miyanki d garlic kisa daddawa ki xuba ruwa dai dai misali, kisa maggi curry,xaki xuba tafashshan nama ko soyayye ko soyayyan kifi ki barsu su dahu...
- 5
Sai ki xuba kubewanki ki juya sosai kmar 4 to 5 minutes sai sauke.....
Similar Recipes
More Recipes
-

Biscuits with Yolk and Brown Sugar 🍪 🍪 🥚
Kulsoom Bukhari
-

Yuritzi Vazquez Gorostieta
-

Justin Gonzalez
-

Justin Gonzalez
-

Arezu
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

Maggie Conlon
-

Ghormeh Sabzi (Persian Herb Stew)
Fateme Persian Kitchen
-

Cheryl
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mogco Tokyo
-

Tantan Cheung
-

Simple Healthy Seafood Noodles
Tantan Cheung
-

fatma musa
-

Afrah's kitchen
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

angel cuty
-

Samira Abubakar
-

Felicity k. -

Samira Abubakar
-

Afrah's kitchen
-

Efosa (Mejs Catering) Abj Mom39
-

Fried indomie with egg by s@lma ful@rny.
Salma's_delicacies.






Comments