Steps
- 1
Za ki wanke kifinki da lemon tsami ya fita sosai.
- 2
Sai ki bude bakinsa, idan hakan zai miki wuya kuma za ki iya bude gefensa da wuka. Ki zuba dafaffen dankalin turawa, sauce din tarugu da albasa, spices, ki saka toothpick ko farin sellotape ki liqe yadda ba zai dago ba.
- 3
Ki jika maggi da gishiri da lemon juice a cikin ruwa, sai ki bi ki shasshafe saman kifin.
- 4
Ki saka wuka ki dan yayyanka sama-saman kifin don kar maggin ya qi shigarsa sosai.
- 5
Idan kina shaawar gashin foil paper sai ki nade shi da ita ki saka a oven. If not kuma sai ki yi irin yadda na yi, a haka dinshi kawai na dora a griller na gasa.
- 6
Serve!
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Cheryl
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Mogco Tokyo
-

Tantan Cheung
-

Simple Healthy Seafood Noodles
Tantan Cheung
-

Samira Abubakar
-

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
-

Samira Abubakar
-

Kuldeep Kaur
-

Madhu Sudan Batra
-

Ummu Asmau -

Simple Healthy Seafood Noodles
Tantan Cheung
-

Sanchita Das
-

Princess Amrah
-

Ice cream without an ice cream maker
Aisha Abdulmalik







Comments