Steps
- 1
Kisamu shinkafa ki wanketa ki tafasata na tsawon minti 20 yayi laushi sosai
- 2
Sannan ki samu minced meat dinki kidan sashi a wuta yadan dahu ki soyashi da Dan mai da. Kadan kamar kocali 1 kisa maggi da seasoning, ki yayyanka Korean tattasai da Jan tattasai da carrots, albasa.
- 3
Ki sauke shinkafarki ki tsaneta colander, ki FASA kwai ki soyashi ki dagargasa idan kina soyawa, saiki dauko mai ki zuba a tukunya ki zuba yankakkun kayan su tattasai dinki, da nama ki juyasu sosai su soyu saiki dauko shjnkafar ki zuba akai itama ki juyasu sosai sai ki kuma dauko kwai shima ki zuba akai tare da su maggi da seasoning dinki masu sa girki kamshi da dadi.
- 4
Idan sun soyu yanda kikeso yo ki rufe kibata minti 2 saiki dauko aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Supriya Devkar
-

Rekha Bapodra
-

Maharashtrian Green Chilli Thecha
Keshma Raichura
-

Keshma Raichura
-

Hari Mirch Paneer Gravy / Tasty Paneer Green Chili in 15 Minutes
Navnita Jaiswal
-

Shital Jataniya
-

Rendang Sapi (Sumatran Beef Rendang)
Emperor Nasi Goreng
-

The Ghost Chef
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

⚡Welderwoman⚡
-

Dionna Dawn
-

SANCHEZ
-

Meenat Kitchen
-

HallieGeeCooks
-

Meenat Kitchen
-

jason williams
-

Samira Abubakar
-

Maryam Ahmad
-

Jollofrice with meat pepper soup
Samira Abubakar
-

Samira Abubakar
-

Maryam Ahmad












Comments