Steps
- 1
Dafarko zaki bada shinkafar ki abarzo maki ita a inji, idan kuma blender dinki tana da abun nika abubuwa masu tauri toki barza abarki a blender tafi kyau gaskiya.
- 2
Idan an barza saiki tankade da rariya, sannan ki Dora tukunya a wuta kisa ruwa bada yawaba saboda biski bayason ruwa da yawa, idan ya tafasa ki dauko barzazziyar shinkafarki ki wanke ki zuba kisa Dan gishiri da mai kadan ki juyasu sannan kimaida marfi ki rufe.
- 3
Yanzu kuma dauko cabbage dinki ki yanka,dauko carrots shima yanka gida gida kamar dungulen maggi, jajjaga attarugu sannan ki yanka tumatur da albasa.
- 4
Dora tukunya a wuta zuba mai sannan ki zuba attarugu,tumatur da albasa soyasu su soyu, sannan idan da nama kikayi to sai ki tsaida ruwan miyarki da ruwan naman idan kuma babu halin nama ba dole bane kisa Dan ruwa kadan, sannan idan ya tafasa kisa cabbage dinki da carrots sai kuma maggi da curry saiki rufe kibashi mintuna 5- 10 yadahu.
- 5
Koma kan biski dinki ki duba idan yadahu zakiga ruwan jikinsa ya kafe sai ki zuba miya akansa. Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Minda
-

Peter Cooper -

Pull apart garlic cheesy bread
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Christina
-

gnvmacias17
-

Jallof Rice and pepper chicken
Home_of_taste
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Sweet Potato Porridge with vegetables #teamabuja
Charity Brian-Dappa Abujamoms 6
-

Home_of_taste
-

Princess Amrah
-

Jeffrey Marciano
-

SAMIRA MUHAMMAD ANNURI
-

Meenat Kitchen
-

Nonkonzo Makhoba









Comments