Steps
- 1
Za ki fere dankali ki saka a cikin ruwa. This time na canza salon yanka dankalina. Sai na yanka shi ta kwance a maimakoj a tsaye sannan na tsane a kwando, na barbada gishiri. Bayan mai ya yi zafi na zuba dankalin na soya.
- 2
Na zuba mai a sauce pan, na zuba jajjagaggen tarugu da yankakkiyar albasa, sai kuma grated carrot. Na zuba du kayan hadin sannan na rage karfin wutar a hankali ya ci gaba da soyuwa. After 15 mins na sauke.
- 3
Na fasa kwai na yanka masa albasa, na jajjaga tarugu da maggi sannan na karkada. Na soya a cikin mai.
- 4
Serve
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Meenah's Cuisine -

Princess Amrah
-

Meenat Kitchen
-

Maryama's kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Sandra
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

sapeena's cuisine
-

Meenat Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6522882










Comments