Kunun aya (Tiger nut drink)
#.kano state
Steps
- 1
Ki jika dabinonki (date) ki ajje a gefe.
- 2
Ki dan surfa ayarki a turmi ki wanke ta tas.
- 3
Sai a yanka kwakwa a cire kwallon dabino sai a hadesu guri daya.
- 4
Sai a markadasu, Bayan an markada sai a tace sa ruwan sanyi a juya sai asa sikari da madara da abun kanshi sai a sha za'a iya Jefa kankara mai kyau dan yayi sanyi gurin sha.
Similar Recipes
More Recipes
-

Garima Mayur Mangwani -

Aishwarya Kitchen A
-

Brandon
-

Vermicelli Upma with Mix Vegetables
Aruna Thapar
-

Krishna Dholakia
-

Apple Cardamom Smoothie | Fresh & Creamy Apple Drink
Krishna Dholakia
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Healthy delicious majedar vermicelli dry fruits kheer
Ramaben Joshi
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Meenat Kitchen
-

Princess Amrah
-

Sandra
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Sa'adah Eelham Abduho
-

My Beef & Spinach in Teryaki Sauce. 😍
Maureen 😀
-

Layla (lulu)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6522963











Comments