Jellof Rice and beans 2

Jellof Rice and beans 2
Steps
- 1
Dafarko ki gyara waken ki ki wanke ki Dora tukunya a wuta kisa ruwa idan yatafasa kisa waken sannan ki rufe kibarshi yaita dahuwa
- 2
Sannan ki wanke nama ki Dora a wuta domin ya silala kafin waken ki yayi,idan naman ya dahu ki sauke ki soya kada ki manta a wajen tafashen nama zakisa maggi, albasa da kayan kamshi.
- 3
Sannan ki jajjaga attarugu da albasa ki xuba mai a wuta tukunyar ki Dora a wuta ki soya, idan ya soyu saiki tsaida ruwa.
- 4
Mukoma gurin wake, idan kin dannashi da hannunki king a ya fashe to ki dauko shinkafa ki wanke ki zuba ki basu mintj 15 sannan ki sauke ki tace ruwan,sannan kuma wannan attarugu da kika tsaidawa ruwa ki dauki shinkafar nan kimaidata acikin ruwan attarugu nan da kika soya kika tsaidawa ruwa kisa maggi da soyayyen naman. Nan. Sanann ki yanka albasa manya ki zuba ki rufe ki jira dahuwarsa. Aci dadi lapia.
Similar Recipes
More Recipes
-

Chicken Pesto Stuffed Portobello Mushrooms
Rebecca Dunsworth
-

Shobha Deshmukh
-

Aloo Paratha (Stuffed Flatbread)
MJ's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Refreshing Summer Onion & Tomato Salad
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

AllDay Meal
-

Emperor Nasi Goreng
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Meenat Kitchen
-

Maryama's kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Princess Amrah
-

Sandra
-

Meenat Kitchen
-

sapeena's cuisine
-

Meenat Kitchen
-

Sa'adah Eelham Abduho














Comments