Steps
- 1
Dafarko ki Dora ruwa a wuta idan ya tafasa ki wanke shinkafa ki zuba, kibarta tadan dahu saiki tace ruwan ki sake maidata wuta ki kara ruwa kadan da gishiri sannan kisa kalar abinci wadda kikeso ki juyata sosai ki barta takarasa dahuwa shikenan saiki sauke.
- 2
Sai ki soya manja tare da yankakkiyar albasa idan ya dahu ki sauke sannan ki zuba akan shinkafar, sai kuma ki fasa kwai kisa maggi, sanan ki dora kaskon suya a wuta kidan zuba masa mai kadan ki buga kwanki sosai ki soya saiki dora akan shinkafar ki. Aci dadi lapia
Similar Recipes
More Recipes
-

Traditional Bajra-Tomato Jugalbandi
culinarycubit
-

Kumkum Chatterjee
-

Pakhala or Fermented Rice Platter
Madhumita Bishnu
-

Cluelesskitty
-

Amazing Foodies
-

Sirine Chmaysem
-

Shobha Deshmukh
-

Garima Mayur Mangwani -

Soumini Bhattacherjee
-

Sandra
-

Simple Creamy Chicken and Rice GF
Dan Flynn
-

Meenah's Cuisine -

Princess Amrah
-

Meenat Kitchen
-

Maryama's kitchen
-

Princess Amrah
-

Sandra
-

Meenat Kitchen
-

Meenat Kitchen
-

sapeena's cuisine
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6477730













Comments