Yellow rice with beans porridge
Steps
- 1
Za ki yi perboiling shinkafarki, sai ki dora wani ruwan ki zuba colour a cikinsa. Bayan ya tafasa sai ki zuba shinkafar ki rage karfin wuta sannan ki rufe. Idan ta dahu sai ki sauke.
- 2
Ki tafasa wake ki ajje a gefe. Ki tafasa nama daban ki soya shi. Ki zuba jajjage a ciki da albasa da maggi da curry sannan ki zuba ruwan stock ki rufe. Idan sun tafaso sai ki zuba waken a ciki. Bayan ta dahu sai ki sauke.
- 3
Serve.
Similar Recipes
More Recipes
-

Paneer Doodhpak - A Sweet Raksha Bandhan Treat
Sangita Vyas
-

Watermelon Cake (fresh fruit cake)
Rehana Wasim
-

Mukti Sahay
-

Mukti Sahay
-

Madhumita Bishnu
-

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Kendall Sampson -

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

mohammed mussa -

Darshna Bhatia
-

Halaku roba -

Anju Gijwani
-

fay Chege
-

Princess Amrah
-

Taliyar hausa na manja mai daddawa
Salwise's Kitchen
-

Priti Malpani
-

Mrs adesanya -

Princess Amrah
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6528521









Comments