Steps
- 1
Ki dafa nama da kayan kamshi sannan ki daka shi da tarugu da maggi. Ki yi grating din carrot sannan ki hade da nama. Set aside.
- 2
Ki dama flour da salt kadan. Ki nemi rolling pin and board ki duddunkula flour kanana. Ki dora a kai kina baza shi sosai har sai ya yi fadi ya zama transparent yadda kina iya hangen kasa. Ki barbada flour a kai sannan ki ajje aside. Ki sake yin wani irinsa ki barbada flour ki dora a kan wancan. Haka zakina yi har ki gama. Sai ki dauko su yadda suke wani kan wani din ki sake murza su da fadi. Ku nemi non stick pan ki dora a wuta kadan. Idan ya yi zafi sai ki dora su a kai.
- 3
Ki bi a hankali kina raba shi za ki ga suna rabuwa. Amfanin flour din da kika barbada din kenan.
- 4
Ki dama flour glue ki ajje daban.
- 5
Ki yanka wancan din gida hudu. Sai ki hado gefe da gefe ki ninka, ki shafa flour glue din za ki ga ya manne. Ki zuba filling din sannan ki sake shafe baki bakin da flour glue ki rufe. Da haka har ki gama.
- 6
Ki soya a cikin mai.
- 7
Haka za ki yi spring rolls ma. Bambancin kawai na shape ne.
- 8
Serve
Similar Recipes
More Recipes
-

Oats Cranberry and Nuts Cookies
Sheeza Wajid Siddiqui
-

Crunchy & Fluffy Nutty Sabudana Khichdi (Rainy Day Special)
Krishna Dholakia
-

Crispy Protein-Rich Soya-Veggie Pakoda
Bina Anjaria
-

Bethica Das
-

Kumkum Chatterjee
-

Bethica Das
-

Karuna Naveen Chandwani
-

Arezu
-

Manisha Sampat
-

Grill-Master
-

Alta Vida Culinary Studio
-

Marquila Rollins
-

skunkmonkey101
-

Roasted chicken and biscuit casserole
jason williams
-

Ettie Eyre
-

Princess Amrah
-

Jollof rice with pepperd chicken
Princess Amrah
-

Ayyush_hadejia
-

Carolina Yang -

jason williams
-

Meenat Kitchen
-

skunkmonkey101
-

Princess Amrah








Comments