Steps
- 1
Za'a samu shinkafa ayi boiling dinta da sauranta sai a tace a rufe gefe
- 2
Asaka mai a tukunya idan yayi zafi sai a saka albasa da jajjagen tattasai da tarugu a jujjuya sai asaka yan ruwa daidai yanda shinkafar zata dafu kuma bazatayi ruwa ba sai asaka Dan gishiri da magi da curry a Dan rufe har su tafasa sai a zuba rice din a rufe
- 3
Sai a dauko yankakkin kayan lambun(kabeji, cucumber, Green pappe,green beans,albasa) za'a wankesu a tsane kafin lokacin saka su yayi to za'a daukosu a saka a shinkafar a juya a hankali a rage wuta don kar ta kone idan ta dafu sai a kwashe Sai ci
Similar Recipes
More Recipes
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Potato Chickpea Patties with Yogurt
Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Cori Gladden
-

Christina
-

Authentic Homemade Italian Tomato Sauce
Rosanas Ideas
-

Raven
-

Grill-Master
-

Meenat Kitchen
-

Dry okra soup with beef and dry fish
Zahal_treats
-

Mathaga Martha
-

Zahal_treats
-

Slow Cooker Lemon & Celeriac Chicken
Michaela Walker
-

mfno
-

Maharagwe ya Nazi#Coconut/Tamarind Dish#
Priscilla Njogu Oduor
-

Mrs baba
-

Helen U
-

Nike A

Comments (2)