Irish and egg sauce
Steps
- 1
Afere a yanka Irish yanda akeso sai a wanke asa a tukunya adansa gishiri azuba ruwa a daura a kan wuta ya dahu sai a tsame a keando
- 2
A yanka attarugu, shanbo, tomatoes, onion sai a daura mai a tukinya inya soyu asa albasa sai a zuba tomatoes, attarugu shanbo abarsu sudan soyu sai a zuba seasoning da gishiri
- 3
Sai a zuba dafeffen Irish a juya abarshi yadan dahu sai a zuba danyen kwai da aka kada a dan juya kadan sai a rufe abarshi ya dahu sosai sai a juya sai a kashe wuta.zaa iyaci da farin shinkafa, taliya, macaroni, couscous da sauransu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Tricolor Semolina Dhokla - 80th Independence Day Special
Manisha Sampat
-

Conchiglie con Zucchine e Sopressa
Francesco
-

Amrita Chakroborty
-

A Medley Of Independence Day Colors --- Tri-Color Pilaf
Bina Samir Telivala
-

Joyce and Felix -

Ifeoma Obianagha
-

mary jane
-

Dave Vishakha
-

Dave Vishakha
-

Fish Curry – Chatpati Masala Gravy 🐟🌶️
Khanfaiziya5 -

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Yodaga
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Lavender
-

adam.davidson.1979
-

Neelima Mishra
-

Shifali Gupta
-

dimplebajaj
-

vanshika bhatia
-

Anjali Mukherjee
-

Reema Lalit Bajaj
-

Anju Gijwani
-

Vanilla cake with fondant icing
Nyaguthii Gatungo
-

Dipti Bhatia
-

amanpreet kaur




Comments