Awara mai dadi

Umman Amir And Minaal 🎂🍜🍝 @aishamijina
#awaracontest #lagosstate. I so much love awara
Steps
- 1
Ki jika waken kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami,
- 2
Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci, ki daure ki barshi ya tsane saiki yanka yanda kike so
- 3
Ki jika maggi a ruwa saiki rika awarar a ciki kina soyawa
- 4
Ki jajjaga tarugu da albasa ki soya da maggi da curry ki juye kan awarar saiki juya sosai shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sangita Vyas
-

Sampada Shrungarpure
-

Healthy Mango Oats Dryfruit Smoothie Bowl
Rita Talukdar Adak
-

ifuchi
-

Surekha Dongargaonkar
-

Nutan Shah
-

Lyii G
-

skunkmonkey101
-

Mamals Impossible Pumpkin Pie...no crust recipe
Julie Brant Vega -

Earth -

Sakshi Singh
-

Bishakha Kumari Saxena
-

Husseina Nazir
-

Ramcy Alfa
-

Alka Sukhija
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Swati Bhargava06@gmail.com -

Soujanya Gembali
-

Mukti Sahay
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6569866






Comments