Fried Sliced Bread #3D
#kanostate It's really delicious and simple 💞
Steps
- 1
Ki samu slice din bread ki cire tsakiyar sa.
- 2
Ki soya green pepper, red pepper, albasa da nama da mai kadan. Ki zuba Maggi da gishiri kadan. Ki kada Kwai ki ajiye a gefe.
- 3
Ki raba shi zuwa shape din square. Ki saka gefen bread din akai kamar haka
- 4
Ki zuba ruwan Kwai akai. Idan kina so yayi Kamar Pizza ki saka cheese akai. Amma ni Bnsa ba Sboda Gudun kiba sosai 😊
- 5
Ki dauko tsakiyar bread din kai rufe ki Dan danna ki barshi ya soyu na minti 2 a wuta Kadan.
- 6
Bayan Yayi se ki juya. Ki sauke.
- 7
Aci dadi Lafia. 💞
Similar Recipes
More Recipes
-

Durreshahwar Khan
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Khejur or Seedless Dates Khichudi
Madhumita Bishnu
-

Sautéed Sweet Potato and Beetroot Stems
Dorce Kim
-

Vidyutaa Kashyap
-

Keshma Raichura
-

Jeanne Sutton
-

FamilyOf8
-

Yorkshire Pudding recipe of Gordon Ramsey
skunkmonkey101
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Roasted veggies with sunshine egg
Somali Paul
-

Ejiro -

Christina
-

Auri's Fusion
-

Curry Flavoured Pork Soup on Rice
Hiroko Liston
-

Dan Flynn
-

Ritu Oberoi -

Intan S.
-

Baird Farm
-

Kiran Vyas
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6587476

















Comments