Farfesun Awara
Steps
- 1
Zaki yanka Awaran medium size, kisa mai a wuta in yayi zafi ki soya awaran ba tare da kinsa komai ba, inya soyu keep aside.
- 2
Zaki gretin tattasai, tarugu, saiki daura mai a tukunya in yayi zafi ki sanya kayan miyan da ki kayi gretin sai ki soya su sama-sama, ki sanya ruwa dai-dai misali.
- 3
Add maggi, curry, spices, ki rufe ya tausa sosai ruwan yadan kone, sai ki sanya awaran da kila soya a ciki. Albasa da ki ka yanka slize sai ki zuba a ciki ki rage wuta ya danyi mintuna. Za kiji yana kamshi, sai ki sauke sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Yodaga
-

Lavender
-

adam.davidson.1979
-

Neha Gera
-

Becky
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Nayan
-

Maryama's kitchen
-

Hemali Bosmia
-

Yashu Sehgal -

Mamta L. Lalwani
-

PV Iyer
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6595105





Comments