Awara kebab

#awaracontest Awara is one of my favourite foods. I like making awara in different ways. I made this kebab as my lunch and I really enjoyed it.
Awara kebab
#awaracontest Awara is one of my favourite foods. I like making awara in different ways. I made this kebab as my lunch and I really enjoyed it.
Steps
- 1
Za ki wanke waken soya, sai ki bayar a markada miki. Ki zuba manja saboda ya tsinke. Ki tace ki zuba ruwan a cikin tukunya. Ki zuba ruwan tsami ki dafa.
- 2
Bayan ta dahu, sai ki zuba a mataci, ki zuba jajjagaggen tarugu da albasa sannan ki matse. Ki ajje shi har ruwansa ya gama tsanewa.
- 3
Ki yayyanka girman da kike so. Sannan ki soya a cikin mai sama-sama.
- 4
Ki dama flour da maggi, sai ki tsoma awarar a ciki, ki saka a bread crumbs.
- 5
Ki tsira a jikin skewer tare da sliced cucumber and tomato, sai ki saka a oven for 2 minutes.
- 6
Za ki ga bread crumbs din ya manne da awarar, sai ki sauke and serve
Similar Recipes
More Recipes
-

DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Vedangi Kokate
-

Meme
-

Uzma Syed
-

Monika Jain
-

Shradha Nema (foodgazin')
-

Sanuber Ashrafi
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Yodaga
-

Lavender
-

adam.davidson.1979
-

Amierah S-Man
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Catherine Njoki
-

tumer bakhressa -

Ummul Khayr Ahmad
-

Apple Cake with Chocolate and Caramel Sauce
anadinorahbompas
-

santoshbangar
-

The M&S Kitchen
-

Asak
-

Meenah's Cuisine








Comments (2)