Steps
- 1
Kidora ruwa akan wuta saiki rufe
- 2
Ki gyara wakenki ki wankeshi Amman sairuwan yatafasa xaki wankeshi kixuba kibarshi ya dahu..inyayi kisauke ki ajeshi gefe
- 3
Ki sake Dora ruwa inya tafasa kixuba shinkafar ki per boiling dinta saiki wanketa kimaida atukunya ki hada da waken kidan xuba oil kadan yanda baxata hadeba xayayi washar washar kisanya gishiri shima bada yawaba inkinaso ma xaki iya sanya farinmagi
- 4
Idan ta ida dafuwa saiki sauke anaci damai da yaji ko da miya but ni daminya naci nawa enjoy
- 5
For the stew ki gyara kayan miyarki kiwanke then amarkada maki su
- 6
Sai ki soya mai da albasa ki xuba markaden kirufe yadahu harsai mai yafito ki soya su sai kidauko ruwan nama kixuba ko normal ruwa ki sanya magi da sauran spices kibarta takara dahuwa in ruwan yashanye sai ki soya ta...enjoy
Similar Recipes
More Recipes
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Caramia Sommers
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Veg. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Mango Smoothie Bowl With Nuts And Mix Seeds
Navnita Jaiswal
-

Gabriel Ivarsson
-

ldscorpio1
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Joseph Hoffman
-

Living Without A Gallbladder
-

Larry Page
-

Amierah S-Man
-

Ladii Lindsie Cyph
-

Three Cheese, Spinach and Ham Cannelloni
Rosanas Ideas
-

Zahal_treats
-

Phariey's Kitchen
-

Ruby33
-

Phariey's Kitchen
-

Phariey's Kitchen
-

Phariey's Kitchen









Comments