Steps
- 1
Kinema bowl kixuba sugar and butter kiyita juyasu harsai sugar ta narke saiki fasa kwai Kisa madara kiqara juyawa
- 2
Kinema wani bowl Kitankade flour saiki zuba akan wadancan hadin kijuya sosai
- 3
Kinema baking pan naki kishafa butter Saikisa flour Kadan kibi jikin dashi saiki juye kwabin ki akai.... Kafin Ki gama kwabin ki kunna abun gashinki yafara Yin xafi Kina gama juyewa a baking pan saiki zuba gyadarki Asama Kisa a abun Gashi Ki rufe
- 4
Yanda Xaki gane ya gasu Kinema toothpick Kisa idan kika cire kika ga bakomai jikinsa toh ya gasu
Similar Recipes
More Recipes
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

pinal Patel
-

Madhumita Bishnu
-

Pretty Peri
-

Namrata sarmah
-

Sampada Shrungarpure
-

jessicadpaxton
-

jessicadpaxton
-

Grilled Chicken Bacon Ranch salad pizza
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jalapeno Steak King's Hawaiian
Christin -

Avni Arora -

Er. Amrita Shrivastava
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Chitra Gopal
-

Chitra Gopal
-

Urad dal Lapsi dosa with toor dal pumpkin sambar
Shruti Raman( legendet100)
-

Diana Kimathi
-

Ayyush_hadejia
-

Ashvini Singh
-

Husna kubau
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6628192















Comments