Tuwon shinkafa da Miyar agushi
Steps
- 1
Da farko zaki dora ruwanki awuta Sai ki wanke shinkafarki ki tsaneta sosai kidan baza tasha iskaIdan ruwan ya tafasa sai ki kawo shinkafarki ki zuba ki dan motsa da muciya saiki rufe kibashi minti ashirinIdan yayi sai ki tukeshi ki kawo leda kina kullawa
- 2
Da farko zaki wanke namanki kisa albasa da maggi ki dora a wutaIdan ya yi sai ki kwashe ki zuba mai da kayan miyanki da ki ka markada sai ki rufe
- 3
Idan ya dan soyu sai ki zuba ruwan tafasashen nama kisa maggi, da gishiri, da nama, da tafarnuwa, da agushi sai ki rufe ya samu kamar minti biyar
- 4
Idan yayi zaki ji yana kamshi sai a sauke a ci da tuwon shinkafa
A ci dadi lafiya.
Similar Recipes
More Recipes
-

Hara mung dal chilla (green lentils crepes)
tanveer sayed
-

Pumpkin Cinnamon Roll Focaccia
Kelsey Davis
-

Foodiegeektrish
-

Special Salted Dodo(Fried Plantain Slices)
Ifeoma Obianagha
-

Mad Cook
-

ifuchi
-

ifuchi
-

Sesame Coriander Pesto with Preserved Lemon
Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Kulsoom Bukhari
-

ifuchi
-

jessicadpaxton
-

jessicadpaxton
-

Grilled Chicken Bacon Ranch salad pizza
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Jalapeno Steak King's Hawaiian
Christin -

Narnet Kitchen
-

Sakshi Hotwani
-

Asha ghosh -

Maryam Mukhtar Nayaya ( Mrs A I Zira)
-

Jasmin Motta _ #BeingMotta
-

Fatma mohammed Rajab
-

Chef gbemilola
-

Yam and beans porridge with dry fish
Zahal_treats
-

Ramcy Alfa







Comments