Faten doya da wake
Steps
- 1
Ki tafasa ruwan zafi ki shekawa bussashen kifi ki rufesa, ki gyara wake ki tafasa yayi laushi ki tsabesa ki gyara kayan muya ki jajjaga.
- 2
Ki dauko kifin ki gyara ki wanke, kisa agefe saiki dauki jajjagenki ki sa a tukunya kisa manja da man kuli ki soyasu idan sun soyu ki tsaida ruwa kibarshi ya tafasa.
- 3
Idan ya tafasa ki zuba wake da doya sannan kisa maggi da gishiri da kayan kamshi ki barshi ya dahu.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ifeoma Obianagha
-

mary jane
-

Dave Vishakha
-

Dave Vishakha
-

Fish Curry – Chatpati Masala Gravy 🐟🌶️
Khanfaiziya5 -

Tricolour Idli With Dual Chutney
Alka Bhandari
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Sarvat Hanif
-

Madhumita Bishnu
-

summerplace
-

Low-carb Yogurt Chicken kebabs with steamed veggies
Lyudmil Stoev
-

Earth -

marva.cadman
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Hafseiina Asheer
-

Nusygee's kitchen
-

Meenat Kitchen
-

Earth -

Tejaswini Banerjee
-

Ella Rowland
-

Carenny Kellitu
-

Aaliya Shaikh -

Meenat Kitchen
-

Princess Amrah
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6651403







Comments