Faten doya me ganyen albasa da kaza #kanostate

Faten doya me ganyen albasa da kaza #kanostate
Steps
- 1
Yadda nake faten wakena in na yanka doyata na daura a wuta a fararta sai insaka Maggie da curry, da garlic, African nutmeg dina sai na rufe.
- 2
Inna duba naga ta dafu tayi laushi sai na farfasa, sai in kawo mangyadana na zuba, dama kayan miyana na jajjaga sai in zuba in jujjuya in rufe in bashi kamar minti goma.
- 3
Inna bude naga yayi sai in kawo yakkekken albasata tare da ganyenta sai in zuba in kashe gas din tururin abincin ya isheta zata tsaya da green dinta kamar haka
Similar Recipes
More Recipes
-

Pragati Hakim
-

Nutan Shah
-

Crispy Rajgira Puris with a Dollop of Shrikhand
Bina Samir Telivala
-

Brad's Curry Mustard Green Rolls
wingmaster835
-

Post Sous Vide Char Siu (叉烧) Pork Glaze
Mama Ngai
-

Kumkum Chatterjee
-

Dan Flynn
-

ifuchi
-

Shital Jataniya
-

Kat
-

Chinese BBQ Ground Beef & Rice
jason williams
-

Kat
-

My Grilling Spot
-

Scrumble egg with tea nd bread
Shamsiya Sani
-

Suvas Shah
-

Zeesag Kitchen
-

Shukto l Bengali Mixed Vegetable in Mustard-Poppy Seed Paste
Deepsikha Chakraborty
-

Naked Lemon cake #Christmas baking#
liz Ngugi.
-

Alalen dankali with chicken sauce
Rushaf_tasty_bites
-

Palak Chicken l Chicken Cooked with Spinach
Deepsikha Chakraborty
-

Soyayyar doya, plantain, naman kaza da tea#kanostate
Rukayyat Abdullahi Abubakar
-

Salma's_delicacies.
-

Patterned chocolate ice cream stuffed Swissrolls
santoshbangar








Comments