Steps
- 1
Zaki gyara kayan miyar kiyi grating dinsu sai ki soya manjan ki da albasa sai ki zuba kayan miyar a cikin manjan ki soya su sai ki tsaida ruwan miyar ki sai ki daka daddawa ki zuba a ciki in zaki saka nama sai ki saka ya dahu dahu
- 2
Sai ki gyara gyadar ki ki bushe ta sai ki daka ta amma ba sosai ba, sai ki tsince zogalen ki,ki cire itacen da duk dattin da ake samu a ciki,sai ki murmusa shi
- 3
Sai ki zuba gyadar ki da kayan dandano ki barta ta dan dahu sai ki zuba zogalen ki,zakiga tayi kauri sai ki dan bari ya dahu kadan,shi kenan aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Nargis shaikh Shaukat
-

Jibita Khanna
-

Mediterranean Chicken and Rice
John Carroll
-

Surekha Dongargaonkar
-

Sangita Vyas
-

Muniswari.G
-

Tricolour Tandoori Paneer Tikka
Amrita Chakroborty
-

pinal Patel
-

Rekha Bapodra
-

Arezu
-

jglehenbauer
-

Raven
-

jglehenbauer
-

Christina
-

jglehenbauer
-

ditijjerni96(k T A)
-

Seema Wadhwa
-

Chaitali Chechani
-

Besan methi cheela with toasted brown bread
Geeta Khurana
-

Nicolette Naidoo -

vanshika bhatia
-

Ummu Sumayyah -

Maureen 😀
-

Zarna B V
-

Princess Amrah
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6679115




Comments