Share

Ingredients

  1. Gero
  2. Citta
  3. Kanumfari
  4. Sugar
  5. Milk

Cooking Instructions

  1. 1

    Kijiqa gero yakwana da safe kiwanke kicire datti Saikisa citta da kanumfari ki markada

  2. 2

    Idan kika marka Kinema qyallen tata kitace kirufe yayi Kmr awa biyu xuwa uku xai Kwanta Kullun aqasa saiki tsiyaye ruwan

  3. 3

    Kisa ruwa a wuta idan yatafasa kidibo Kullun Koko kixuba a bowl saiki juye wannan tafasashen ruwan xafin akai ki juya.... Kine gasara Kisa ki qara juyawa... Kisa sugar Idan kinason madara kisaka

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Husna kubau
Husna kubau @cook_13844077
on
Kaduna

Comments

Similar Recipes