Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Tsakin masara
  2. Yakuwa
  3. Dakakken kifi
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Mggei
  7. Daddawa
  8. Gishiri
  9. Manja
  10. Tafarnuwa
  11. Gyada

Cooking Instructions

  1. 1

    Xaki wanke tsaki ki fidsa datti sakiyi jajjaje ki daka albasa da kifi kiyanka yakuwa ki daka gyada ki soya kayan miyarki da daddawa ki tsaida ruwa ydda xaidafa maki tsakin saka maggei da gyada ki xjba albasa da kifi wanke yakuwarki ki juya ssei karya kama ki xuba manja kikuma juyawa kibari yanuna 😋

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Ibraheem Na,abba
Mrs Ibraheem Na,abba @cook_14347316
on

Comments

Similar Recipes