Cooking Instructions
- 1
Kisamu zogalen kyau kiwanke ki aza a wuta kisa magi kiyita dafawa.
- 2
Kiyanka tomator dinki d albasa,
- 3
Idan zugalenki yadafu kisauke, ki tsaye ruwan ki aje gefe,
- 4
Ki dafa kwanki. Se kihadasu waje daya kidansa yaji shikenan se kici, kishanye ruwan zugalen kuma. hmmmm niema 😜
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi Wake da shinkafa with mai da yaji da maggi
Wake da shinkafa is my favourite food M's Treat And Confectionery -
-
Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta Dankali turawa da kwai tare da soyayyar miyar hanta
Ina kaunar dankalin turawa acikin girkisumeey tambuwal's kitchen
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/6808485
Comments