Beef and Irish soup

#Northernsoupcontest...wannan soup ne na musamman...anyi shi da Naman rago da kuma dankalin turawa,kowa yasan yadda Naman rago yake da dadi ko a abinci,sai an gwada akan San na qwarai...nayi shi da Dan yaji especially lokacin da muke ciki na sanyi.
Beef and Irish soup
#Northernsoupcontest...wannan soup ne na musamman...anyi shi da Naman rago da kuma dankalin turawa,kowa yasan yadda Naman rago yake da dadi ko a abinci,sai an gwada akan San na qwarai...nayi shi da Dan yaji especially lokacin da muke ciki na sanyi.
Steps
- 1
Da farko zaki wanke namanki ki yanka shi iya Girman da kk so ki daura shi a tukunya ki xuba gishiri ki yanka masa albasa,ki bar ruwan ya qafe.
- 2
Idan ruwan ya qafe gishirin ya kama jikin naman sae ki xuba ruwan sanwa akai,ki barbada maggi aciki da spices dinki ki rufe.
- 3
Kafin ya tafasa ki fere Irish dinki ki yanka shi cubes,ki jajjaga kayan miyan ki duk ki ajiye gefe guda.
- 4
Ki samu wata tukunya daban ki soya kayan miyan ki kadan da mangyada sai ki juye ackin ruwan sanwar...ki xuba dankalin shima ki rufe.
- 5
Da ya fara dahuwa ki bude ki xuba soy sauce,chilli sauce da tomatoe paste aciki...ki yanka wata albasar idan kinaso.
- 6
Idan ya dahu yanda kk so shikenan sai a sauke.
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

evamamo -

Cluelesskitty
-

Garlic-Lemon Pepper Chicken Wings
Sarvat Hanif
-

Coffee and Hazelnut No Churn Ice Cream
Rianne Van setten
-

Mix Vegetable. Kofta in Tomato Gravy
Hetal Poonjani
-

Isabel
-

Spiced Chai (Cooking With Spice Cookbook)
Cluelesskitty
-

Patricia Mcfarland
-

Vegetable Bolognese Sauce (Vegan/Vegetarian)
Nikki Alicia
-

carrie
-

Spicy shrimp over creamy polenta
Cooking with Kimberly Wood
-

Suman Prakash
-

Noorul Yasmin
-

Bhumika Gandhi
-

Parul Jagga -

Dimple Jagga
-

Afreeda's_Bakery
-

Mukti Sahay
-

rosy bansal
-

Geeta rani
-

zuby's kitchen









Comments (3)