Steps
- 1
Dafarko xaki gyara dankalin ki dafashi tareda bayleaf idan yayi laushi saiki tace kisamu abu maikyau kijuye saiki daddagashi harsai yayi laushi saiki dakko kifinki ki bare kicireshi a man kisa kifin a acinkin dankalin kisaka maggi da chilli powder kijuya
- 2
Dama kingyara ganyen parsly dinki saiki xuba akai kisa coriander dinki kijuya sannan kidakko cornflakes dinki kidaka yaxama gari kidakko flour adan container kifasa kwai ki ajiye saiki dakko wannan hadin dankalin kidinga curashi kina fitar da irin pattern dindakikeso
- 3
Inkingama saikidinga dauka kinasawa a flour daganan kisa a ruwan kwai daganan kisa a garin cornflakes dama kindora manki yayi xafi saikidinga sawa a mai idan yayi kijuya bayan karkibari ya qone saiki tsame
Similar Recipes
More Recipes
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Hema Wane
-

ifuchi
-

Jessa
-

Layla (lulu)
-

Jessa
-

Larry Page
-

Spicy hot Peas mixed with beef#seasonal ingredients
Catherine Njoki
-

Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Mary Kesii
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Balaram ghosh
-

maman abdul -

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Wet fried beef with Traditional vegetables
Joyce Ng'ong'a
-

Ashu Sukhija









Comments