Tuwon semi & miyan kuma with meat
Steps
- 1
Zakidaura ruwa a wuta yatafasa kidama garin semo dinki karyayi kauri kuma karyayi ruwa kizuba akan ruwan zafinkin kituka ki yayyafa ruwa kirufe kibarshi ya sulala shikenan sai tuki ki kwashe
- 2
Kisa mai a wuta yayizafi kisa kayanmiyan dakika jajjaga daddawa magi kayan kamshi kiwanke nama duk kisa kikawo ruwa kizuba kibarshi yayita Nina har tsawan awa 1 sabida nama yadafu sosai idanyadafu ruwa ya ragu
- 3
Saikikada kukanki shikenan saicin tuwan semo da miyan kuka aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Khanfaiziya5 -

Chef Aiden
-

Baked Grapefruit with Oatmeal Crumble
Chef Mommy Nessa
-

Chef Mommy Nessa
-

Sangita Vyas
-

Barnali Debdas
-

Kulsoom Bukhari
-

Banana Matcha Cheesecake- no bake and Vegan
Madhumita Bishnu
-

Kumkum Chatterjee
-

Vermicelli kheer(Shevaya kheer)
Hema Wane
-

Baked 🍞
-

Jade Milstead -

Air frier fried chicken strips
Trisha Noble
-

The Easiest Authentic Greek Oreo Ice Cream (without machine)
Thanos Tzanopoulos
-

The Best Easiest Authentic Greek Chocolate Pie with Cocoa !!
Thanos Tzanopoulos
-

Roli Srivastava
-

Fauziyya Yahaya Deba
-

priyanka sharma
-

Pari
-

Veggies omelette with fried potatoes
Princess Amrah
-

Priti Malpani
-

Zeesag Kitchen
-

Alessandra
-

Alessandra






Comments (2)