Miyar kuka

#Northernsoupcontest. ta kuka tanada matukar amfani ajikin Dan Adam. Tana kunshe da sinadarai masu gina jiki, irinsu carbohydrates, iron batemin c yana maganin basir. Kamar yadda masana sukace.
Miyar kuka
#Northernsoupcontest. ta kuka tanada matukar amfani ajikin Dan Adam. Tana kunshe da sinadarai masu gina jiki, irinsu carbohydrates, iron batemin c yana maganin basir. Kamar yadda masana sukace.
Steps
- 1
Za a wanke kifin sosai a zuba ruwa kadan sai a saka dakakken kaninfari da citta a daura a wuta ya dahu.
- 2
In ya dahu sai a cire kifin, a zuba manja ludayi daya.
- 3
Sai a saka ruwa kofi biyu madaidaci, sai a zuba dakakken daddawa attaruhu,albasa,citta da kaninfari.
- 4
Sai a rufe a bashi mintuna ya dahu sai a gyara kifin a zuba a cire kayoyoyin sosai.
- 5
Yayi mintuna kamar goma sai a zuba magi da gishiri. A bashi mintuna kadan sai a kada garin kukan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Baked 🍞
-

Jade Milstead -

Air frier fried chicken strips
Trisha Noble
-

The Easiest Authentic Greek Oreo Ice Cream (without machine)
Thanos Tzanopoulos
-

The Best Easiest Authentic Greek Chocolate Pie with Cocoa !!
Thanos Tzanopoulos
-

Mapishi Ya Zanzibar
-

Ant Sullivan
-

Adaobi Okeke
-

Nkechi M -

Nanu A
-

Fried potatoes and cabbage sauces
Shamsiya Sani
-

Chef Mommy Nessa
-

thephoenix80 -

Fateen
-

Chef Academy Kano








Comments