Miyar karkashe da tuwan shikafa

#northernsoupcontest it's very delicious and testy
Steps
- 1
Da farko zaki bare Albasa ki wanke sai ki samu tukunya sai ki yanka Albasan akici sai ki zuba oil kadan sai ki daura akan wuta sai jajaga tafarnuwa sai ki soya tare da Albasa.
- 2
Idon ya fara yin brown sai kisa attarugu dama already kin jajaga sai kisa aciki ki soya sama sama sai ki zuwa aciki sai kuma ki kawo daddawa kisa da nama ko kifi amma ni da nama nayi amfani.
- 3
Sai ki rufe ya dan tafaso kaman 30 min sai ki kawo karkashin ki zuba dama shima already kin since kin gyara sai kisa aciki sai ki dan diga kanwa aciki yana kara gardin miya sai ki rufe har sai nuna.
- 4
Inya nuna sai ki kawo seasonings din ki kisa aciki abuda yasa ake saka seasonings daga karshe saboda in kina so yayi yauki so sai ki bari kisa seasonings daga karshe.
- 5
Bayan kinsa seasonings sai ki bari yayi 10 to 15min sai ki sauke
- 6
Zaki iya ci da tuwan semovita ko tuwan shinkafa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Stuffed Mushrooms (Spirit of '76 Cookbook)
Cluelesskitty
-

Daniel Young
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)

Raybornc
-

CoolJewel
-

LexiiMueller
-

ldscorpio1
-

Chef Mommy Nessa
-

Victor Ochieng
-

FIRST LADY
-

Uzoma -

Violine Atieno
-

Chef Bryce
-

Gentle_xahra
-

Alessandra
-

Diana Kimathi
-

Bynt_muhammad
-

Green Peas & Gram flour pancakes (cheela)
i_m_kashish

Comments