Dukunu
Is not easy oooo #lagosstate
Steps
- 1
Da farko na jika masarana a ruwa yayi kwana uku ya jiku mai kyau na sameshi nakai markade amma markaden ba,ayinshi fa da ruwa ruwa da kauri akeyinshi
- 2
Aka nika na barshi a rana ya kunbura sai na hura wuta nasa tukunya na juye kullin a tukunya nata tukawa yayi karfi kamar tuwon semovita na saukeshi a kasa
- 3
Sai na kawo leda na kun kunlashi a ledan amma fa wasu suna sashi a abin bawon masara da na gama kullawa sai na sake sa tukunya a wuta nasa ruwa a ciki sai na kawo dukunun da na kulkulla a leda na xubashi a wuta kamar yarda akesa alale a wuta aci dadi lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Kristy Green
-

🍞Pillow-Soft Eggless Dinner Rolls 🍞
Veggie K
-

Bee Vinitra
-

Brandon W. -

Syeda Hira Mujadid
-

Kulsoom Bukhari
-

Cook Up
-

Cori Gladden
-

Cori Gladden
-

Nusaiba Musah
-

hidaya -

Nikita Singhal
-

hidaya -

Elteemahzcakesndmore
-

S.Njama
-

#Spring Onions-Methi & Dal Paranthas
Sadhana Mohindra
-

maman abdul -

DM's idea
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7048698


















Comments (4)