Steps
- 1
Da farko zaki tankade flour ki auna 4 cups sannan kisa baking powder 1 teaspoon sannan ki saka butter ki murza da kyau sannan kisa kwanki guda daya ki kara murzawa ya murzu
- 2
Sai ki samu cup ki zuba madara 2spoon ki kwabata da ruwa daidai wacce zata kwaba flour din sai kiyita zubawa kadan kadan har kwabin yayi laushi
- 3
Sai ki aje flour tayi resting for like 10 mins
- 4
Sai ki dauko ki rinka zuba kayan hadin da kika dafa minced meat din kina matsewa har ki gama.
- 5
Saiki shafa butter a banking pan ki kada kwai rinka shafawa a saman meat pie din har ki gama.sai kiyi preheating din oven ki saka ki gasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Kulsoom Bukhari
-

Sudipa Gope
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Beetroot Green Peas Oats Tikki
Rosalyn John
-

Francesco
-

cindybear
-

Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Keto Special Occasion Breakfast Loaf
Bayou Creek Farmstead -

Jacqueline
-

Indonesian Yellow Chicken Soup (Soto Ayam)
purple_acied
-

Kayla Rogers
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Pastry_cafe_pkm
-

Chef Fasma
-

Husseina Nazir
-

Husseina Nazir
-

Athena Wakecu
-

Zarah Sandabe -

Zainab Abdullahi
-

Zarah Sandabe -

Mrs Maimuna Liman
-

Mrs Maimuna Liman
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7066839



Comments