Shinkafa da wake da miya

KAITA'S KITCHEN @Kaitaskitchen2
Shinkafa da wake da miya
Steps
- 1
Da farko na wanke wake. Nazuba ruwa a tukunya yatafasa nazuba waken
- 2
Bayan yafara dahuwa saina wanke shinkafa nazuba
- 3
Itama data fara dahuwa saina juye cikin colander
- 4
Saina maida akan wuta saina zuba gishiri naƙara ruwan zafi, bayanta dahu saina kwashe
- 5
Miyar kuma na markaɗa kayan miya, nasa a tukunya nazuba mai nasoya sannan na tsaida ruwa nasa su maggi,curry,garlic
- 6
Saina yanka tumatir da tsanwan tattasai, sai kuma na dafa ƙwai
Similar Recipes
More Recipes
-

Cluelesskitty
-

mary jane
-

Jamaican Meatloaf with Peppers and Banana Topping
Rebecca Dunsworth
-

Gabriel Ivarsson
-

Lauki Thalipeeth (Bottle Gourd Flatbread)
Sangita Vyas
-

Angella Ambrose
-

Karthikeyan Nanjanavaram -

Easy Homemade Naan (Pan Method)
Phenny Sharon -

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Wachuka Waiharo
-

Neha Kapil Madhu
-

Tee's Kitchen
-

@Rahma Barde
-

Rafia Saeed Abjmom16
-

Spicy vegetable soup with zogale and groundnut
Samira Abubakar
-

humaerah_bae -

khadeejah Abubakar
-

@Rahma Barde
-

Burnt potato salad. (For fast)
Zarna B V
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7071835










Comments