Vegetables omelet
Katsina
Steps
- 1
Slice bread zaki samu ki yanke tsakiyan ki aje gefe ki yanka su tumatur din ki sanan ki zuba mai a pan ki zuba su kisa maggi da curry ki barsu su dan soyu
- 2
Sai ki dauko slice bread din da kika yanke tsakiya ki dauka wani pan din ki aza bread din ki kunna wuta ki zuba vegetables dinki a tsakiya ki kada egg ki zuba tsakiya ki dauko wanda kika yanke ki rufe da Shi ki barshi yayi idan kasan ya gasu sai ki juya gegen shima yayi shikenan sai ci
- 3
Zaa iya sha da tea
Similar Recipes
More Recipes
-

GARLIC & SESAME OIL CUCUMBER SALAD
Pinkblanket's Kitchen
-

Swaminathan.V
-

Durreshahwar Khan
-

Title : Paneer Chatpatta Cutlet
Pratikshya Mahapatra
-

Pragati Hakim
-

Prachi Phadke Puranik
-

Crispy Spuds with Garlicky Mayonnaise and Paprika
Foodiegeektrish
-

Heena Jani
-

Kulsoom Bukhari
-

Jade Milstead -

Nikki Cagle
-

Nikki Cagle
-

Rimjhim Agarwal
-

Khushbu Rathi
-

Munvi
-

Pravin
-

Kh@deejart Mb Shanu
-

Mamta Sirohi
-

Heena Baxani Rakhwani
-

Alka Sukhija
-

Lavisha Wadhwa
-

Pounded yam da miyar alyahu.(spinach)
Shamsiya Sani
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7077188










Comments