Jollof rice with pepper soup
Is yummy
Steps
- 1
Da farko zakiyi perboiling shinkafarki ki tace ki ajiye shi gefe Sai ki soya jajjagen kayan miyanki
- 2
Idan ya d'an Soyu sai ki dauko wanan perboiled rice din ki juye akai ki aza ruwa k'adan
- 3
Bayan kamar 5mint sai ki saka seasonings dinki dasu cabbage da carrot da kika yanka green beans da albasa ki rage wuta sabida ya turaru da kyau
- 4
Gefe kuma kin d'ora namanki akan wuta kin dan sa kayan kamshi da maggi yana dahuwa
- 5
After like 5min sai ki saka kayan miyanki dasu maggi ki barshi yayi dahu sosai kafin ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Choy Sum, Tuna & Kombu (Kelp) Salad
Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Cold Angel Hair Pasta (Capellini) with Pork & Kimchi
Hiroko Liston
-

Cluelesskitty
-

C M
-

One pot beef taco pasta skillet
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Ben Cunningham -

cindybear
-

cindybear
-

cindybear
-

Maman Asif
-

Sa'aderh
-

Pooja M. Pandit
-

Mulunga Alukwe
-

🍴In The Kitchen With Anita Hewitt🍴
-

Sertou's Kitchen
-

cindybear
-

Skin on Twice Deep Fried Breakfast Potatoes
Mulunga Alukwe
-

Mulunga Alukwe
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7091507












Comments (2)