Coloured cupcakes
Steps
- 1
Da farko zakisa butter da sugar a mixer har sai yayi fluffy
- 2
Saiki fasa ƙwai kizuba
- 3
Saiki tankaɗe flour, kisa baking powder, idan vanilla ɗin na gari ne sai azuba anan, idan ta ruwa ce sai azuba acikin butter
- 4
Sai azuba dry ingredients cikin wet ingredients, idan sun haɗe
- 5
Sai araba batter ɗin, kowane asa masa kala, sannan asa paper cups cikin baking tray kamar haka, sai azuba batter ɗin aciki.
- 6
Sai asa a oven a gasa.
Similar Recipes
More Recipes
-

Anoli Vinchhi
-

Durreshahwar Khan
-

Muniswari.G
-

Oven-roasted chicken drumsticks
Sarvat Hanif
-

Namrata’s Signature Baingan Anda Recipe
Namrata sarmah
-

culinarycubit
-

Bina Anjaria
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

carrie
-

Coozy Life
-

KAITA'S KITCHEN
-

Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Shrimp tacos with home-made guacamole and fresh cream sauce
Aleksandra Gondek
-

Mato's Favorite Dishes
-

Azzahra's Kitchen
-

Elisa Rodriguez -

KAITA'S KITCHEN
-

KAITA'S KITCHEN
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7141019
















Comments