Sinasir pancake (rice)

It's very testy and delicious this is one of my favorite food
Sinasir pancake (rice)
It's very testy and delicious this is one of my favorite food
Steps
- 1
Da farko zaki jika shinkafar tuwan ki like 3 to 4 hours San nan sai ki dafa shinkafar ki inya jiku sai ki sane ruwan sai ki hada da Wanda kika dafa sai kiyi blending din ko ki kai markade.
- 2
Ni na jika 2 cup of rice half cup of rice kuma na dafa na saka aciki aka markada min.
- 3
Amma kada a markada miki yayi ruwa after kin blending ko kin markada sai ki saka yeast aciki ki juya shi so sai sai ki rufe kisa a warm place like 1 hour in ya tashi.
- 4
Sai kisa baking powder dinki da kuma pinch of salt da sugar sai kiyi mix din su.
- 5
Sai ki daura frying pan dinki akan wuta sai ki diga oil kadan in yayi zafi sai ki saka ki soya but only one side ake soyawa.
- 6
In saman yayi bubbles ka San kuma yayi sai ki cire ya nuna kenan.
Similar Recipes
More Recipes
-

Santhoshkumar Kannan
-

Kulsoom Bukhari
-

Khejur or Seedless Dates Khichudi
Madhumita Bishnu
-

Sautéed Sweet Potato and Beetroot Stems
Dorce Kim
-

Vidyutaa Kashyap
-

Keshma Raichura
-

Chef Aiden
-

Keto Chicken Bacon Ranch Casserole
Ben Cunningham -

Shrimp spaghetti with creamy lemon sauce
Eva Machado -

2choi
-

B Rojas
-

confidence kitchen
-

Priyanka Gulati
-

aysha Kaita -

jason williams
-

rekha yadav
-

Delicacies By Aishabarma
-

kkutz4u -

Shrimp spaghetti with creamy lemon sauce
Eva Machado -

Crock Pot Girl 🤡
-

salil pattanaik










Comments