Faten wake da makaroni

Mummy twins @cook_15201449
Cooking Instructions
- 1
Farko xki Dora ruwa awuta ki xuba wake yayita dfuwa ki greeting kyn miyanki ki ynka albasarki da lawashin ki ynka alayyahun ki wnkesu ki Aje a gefe idn waken ya dafu seki juyeshi awani abun ki tsiyaye ruwan seki soya kyn niya da mai idn sun soyu kixuba ruwa dede musali seki daka kyn dandano da curry seki kawo waken ki xuba then seki bari ya dan kra dahuwa ki kawo macaroninki ki xuba idn ya dan dafu sekisa alayyahuda albasarki kibasu 5mint seki xuba Manja kirufe Idan ya dahu xkiji kamashi na tash
- 2
Tashi kungama se ci hajiya ta
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
Kosai da kunu Kosai da kunu
Kosai da kunu wanda aka yi da garin wake da garin kunu #PIZZASOKOTO Bilkisu Muhammad Tambuwal
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7266907
Comments