Fried doya and egg
#Zamfara state
Steps
- 1
Ki samu doyanki ki fere, saiki yanka iya yanda kikeso, kisa aruwa ki wanke.
- 2
Sannan ki aza ruwan zafi, kisa doyar aciki kisa salt, saiki barta saita tafasa.ki sauke
- 3
Saiki samu guri ki kada eggs kisa maggi,onion and tarugu, ki kada
- 4
Saiki zuba oilba tukunya Dan kadan, saiki saka doyar acikin eggs din, sannan ki zuba a tasar suya, idan ta soyu saiki juya nanma ya soyu, haka zakitayi harki soye gaba days, eat with borkono
Similar Recipes
More Recipes
-

Anda Ghotala (Surat Street Food)
Bethica Das
-

Cluelesskitty
-

Bina Anjaria
-

Soft Pancakes for a Slow Morning 🥞
AllDay Meal
-

Deepa Rupani
-

T’s Bacon Cheeseburger Sliders
Miranda Kaste -

tamiller1954
-

Rory McGarry
-

Rawveganata -

Robin Keith
-

Agnes ndunge
-

S.Njama
-

Dry fruits shake(my breakfast shake)
Tripti Gautam
-

Kritica Verdia Mehta
-

aisha bukhar -

LazyCook_HK
-

Bethica Das
-

Ruby vasu -

deedah pastries
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7276068













Comments