Steps
- 1
Da farko xaki xuba catfish dinki a roba sai ki tafasa ruwan xafi ki kwara akai
- 2
Sai ki barshi yyi kmr 3mint xakiga duk santsin jikin sa y taso
- 3
Sai ki wanke ta ki tsane ta a colander
- 4
Sai ki kiyi blending kayan miyan ki ki dora pot dinki a wuta sai ki xuba oil a pot dinki in yyi xafi sai ki xuba kayan miyanki a ciki
- 5
Sai ki barsu su Dan soyu
- 6
Then sai ki xuba garlic powder dinki maggi n spices dinki
- 7
Sai ki juya ki tsaida ruwa
- 8
Sai ki barshi y tafasa sai ki yanka albasa a ciki ki rufe ki barshi y tafasa
- 9
Sai ki kawo fish dinki a ciki ki rage wutar ki
- 10
Sai ki barshi har y dahu xaki iya juyawa amma ba’a juyawa sosai sbd kar y dagargaje shikkenan sai ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Hania Hameed
-

Sweet Cabe
-

Maggie Conlon
-

Bushra Mazhar
-

Traditional Thali with Bajri Bhakhri
Darshana Patel
-

Mad Cook
-

Village Style Mix Spinach Sabji
Shital Jataniya
-

Nicky
-

Gabriel Ivarsson
-

T’s Bacon Cheeseburger Sliders
Miranda Kaste -

tamiller1954
-

Rory McGarry
-

Rawveganata -

Robin Keith
-

Lams4life
-

The M&S Kitchen
-

Hauwa Ijapari Yarai -

Ice fish nd Morin ga soup serve with tuwan masara
Rafee'at Ibraheem Gwale
-

tamiller1954
-

Sharayu Tadkal Yawalkar
-

Saturday night Special Fried Rice
Ioan Hughes -

Super Easy Sausage Cabbage Rolls
Hiroko Liston
-

Kharwas/Colostrum milk pudding
Raghini Phad
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈

















Comments