Awara da Kwai mai vegetables

Umma Sisinmama @cook_14224461
Steps
- 1
Zaki sami danyar awarar ki ki sakata cikin ruwan gishiri da maggi tsahon 15 minutes saiki cireta tayi kamar 5 minutes saiki fasa kwanki a wani kwanon ki yayyanka albasa ba saikin saka maggi ba saiki daura mai a kasko yayi zafi sai kina tsinbila awarar cikin ruwan kwan kina sawa a mai harki gama, saiki samu cabbage dinki ki wanke shi tatas sannan ki yayyanka kananu ki kara wanke shi saiki wanke cucumber da tumatur da albasa shima ki yayyanka shikenan kin gama saiki saka a plate saici.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ankita Kapil Varshney
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Uzma Syed
-

Alka Bhandari
-

Mad Cook
-

Cluster beans(gavarfali) ki sabji
Nikita Singhal
-

Corn and Onion Pattie Fried Fritters
Mad Cook
-

Sarvat Hanif
-

Meals With Junior
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Grilled garlic butter colossal shrimp
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Ayyush_hadejia
-

Umma Sisinmama
-

Fresumi
-

Chris Chastain
-

Umma Sisinmama
-

Elteemahzcakesndmore
-

Salma Ali Baba -

Maryam MG
-

Nutella stuffed caterpillar buns
Firdausy Salees
-

Strawberries with Chantilly Cream and Chocolate
Rosanas Ideas
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7295451











Comments