Steps
- 1
Da farko zaki wanke kayan cikin tas-tas ki daura a tukunya ki zuba ruwa yayita dahuwa har sai kin taba kinji yayi laushi saiki tace shi daga cikin ruwan ki zuba mai a wata tukunyar kadan in yayi zafi kisaka kayan miyanki kina juyawa a hankali harya soyu saiki juye wannan naman kayan cikin ki saka albasa da kayan kamshi ki zuba ruwa kadan ki rufe tsahon 10 minutes saiki zuba maggi da gishiri ki jujjuya ki kara rufewa tsahon 5 to 7 minutes shikenan farfesun ki yayi sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Mehwish.N
-

Deepti Johri
-

Roasted Red Pepper, Tomato & Mascarpone Pasta
Mark Baldwin
-

Butternut squash, sage & caramelized onion risotto
Mark Baldwin
-

Aubergine, Chickpea & Coconut Curry
Mark Baldwin
-

Rehana Wasim
-

Ameya Bhat
-

skunkmonkey101
-

Meals With Junior
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Grilled garlic butter colossal shrimp
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Beryl otieno
-

Gnocchi in Chilli tomato sauce
Ntiyiso Mkhabela Mlotsha
-

Mariya Balarabe Gambo -

Ayyush_hadejia
-

Ayyush_hadejia
-

Fresumi
-

Chris Chastain
-

Umma Sisinmama
-

Umma Sisinmama
-

Elteemahzcakesndmore
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7295326












Comments