Cooking Instructions
- 1
A fereye doya a wanke a dafata da gishiri kadan har ta dahu,a daka ta a turmi har ta zama gari
- 2
A wanke attaruhu da albasa a jajjaga a turmi a zuba akan dakakkiyar doya
- 3
A zuba maggi da curry da kwai daya,ayi mixing sosai,then ayi shaping din sa into balls
- 4
A dora mai a wuta yayi zafi,then a fasa jwai a kada shi,sai a dinga saka yam balls a cikin kwai ana soyawa,enjoy.
Cooksnaps
Did you make this recipe? Share a picture of your creation!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Yam porridge Yam porridge
This recipe is my husband favourite he like enjoining it as breakfast, lunch or dinner. #yamrecipecontest Mrs Abubakar -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7346336
Comments