Steps
- 1
Zaki gyara soya beans dinki sannan ki wankeshi,ki bada akai niqa idan an mayar zaki tace qullun da rariya (seive) ko qyalle babba da ake amfani dashi gurin tace qullu...idan kin qare zaki sa ruwan qullun da kika fitar seh ki aza kan wuta seh ya tafasa sai ki zuba ruwan tsami kadan bada yawa bah seh kinga gaba daya gumbar ta fita gefe seh ki kwashe a cikin qyallen da kikayi amfani gurin tace qullun
- 2
Zakisa wani abu mai dan nauyi ki aza seh kinga ruwan sun fita...zafi yadan ragu seh ki juye gumbar cikin tray haka,sannan kidawo yankawa ynda kikeso
- 3
Bayan wannan zaki aza oil dinki kan wuta seh yyi zafi seh ki dinga soyawa sannu a hankali...uwar gida kifayi a hankali gurin suya gada mai ya taba ki
- 4
Bayan haka seh ki dawo gyara su tattasai,tarugu da Albasa zaki jajjagasu sama sama tareda zuba su maggie da curry aciki sannan ki yanke cabbage dinki zaki dan soya kayan kamar source
- 5
Sannan ki saukar ki ga me source din da awarar da kika soya...uwar gida zaki iya barinshi haka kuma zaki iya saka cabbage gefe dan qarama awarar ki dan dano. Anan ne nazo qarshen awara seh wani lkcin kuma idan Allah ya kaimu
Similar Recipes
More Recipes
-

Instant No-Gas Sweet Recipe | 5-Minute Delicious Indian Mithai
Padmini Venkatesan
-

Rose & Pistachio Almond Ladoo Flowers
Rekha Bapodra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Alan Bacho
-

Ameya Bhat
-

Ankita Kapil Varshney
-

Persian Saffron and Rosewater Tea (Saffron & Damask Rose Herbal Tea)
Fateme Persian Kitchen
-

Khanfaiziya5 -

Tabriz Ramadan Bread (Traditional Persian Ramadan Bread)
Fateme Persian Kitchen
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Autumn Farmer
-

Egusi soup garnished with bitterleaf
tonia Culinary
-

Pastry_cafe_pkm
-

Lally_Deli_Cooks
-

Ifeoma EjiroOghene Badu Abjm85 -

M's Treat And Confectionery
-

Autumn Farmer
-

Nwanne
-

nerpeyser i imam -

nerpeyser i imam -

AB82












Comments