Waken darni - Edamame beans

Waken darni wani wake ne me kama da jimbiri wato danyen wake da aka cire daga gona kafin a shanya
Ban ban chin su shi wake n darni yana dadewa a wuta kafin ya dahu se me hakuri, shi kuma jimbiri baya dadewa sanna ni nafi jin dadin waken darni harde idan ya samu kuli kuli me yaji me dadin gaske 😅

Steps
- 1
Zaki wanke wakenki ki ki tsince sannan ki sa chikin tukunya da ruwa da gishiri
- 2
Idan yayi tafasar farko se ki zuba kanwa ki barshi yayi ta dahiwa kina iza wuta har ki samu yayi laushi sannan ki kwashe ki saka a rariya ya tsane ruwa
- 3
Daman de kkna da kulikuli me yaji se ki barbada
Kada amanta da yin bisimillah
Don dadi kam baa magana
🤭
Similar Recipes
More Recipes
-

Shilpa Shah
-

Green Raw Papaya Peanuts Zesty Crunchy Salad
Manisha Sampat
-

Onyxa Mix
-

Ryan
-

Bethica Das
-

The Easiest Way to Upgrade Instant Ramen in 7 Minutes
Ilovetocookrecipes -

Gazpacho from Spain: The Land of Longevity
Ilovetocookrecipes -

Amrita Chakroborty
-

Falgooni Mangrola
-

ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

fenway
-

Nadia Sobczak
-

California Farm Smoked Pork Tea Sausage
Hobby Horseman
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Lawal KBM Muneerah
-

Chana dal payasam |Yellow split peas |kadalebele payasam
Shruti Sanath
-

Smita Kiran Patil
-

Lachha paratha (Malabar Parotta)
Lakshmi Sridharan Ph D
-

fenway
-

Moong Potato Fritters(Bengali Style)
Malati Raha
-

Graceful Moments SA
-

Lentil rice with grilled chicken
Yummerh

Comments